Lafiya
Babban Dalilin Da Zai Sanya Ku Daina Jefar Da Bawon Ayaba
- Ku wanke shi, sai ku jika shi cikin ruwan sanyi ya kwana.
- Ku dan Zuba masa gishiri kadan, da ‘yar zuma cikin cokali biyu, sannan ku jefa lemun tsami a ciki.
- Saiku sanya jikon a rana na tsawon awa takwas domin ya dan turara.
- Sannan ku tsame bawon daga cikin ruwan ku zuba cikin bakar Leda, saiku jefar a bola.
- Ruwan kuma kuna iya zubarwa don ni kaina bansan abinda kuke kokarin hadawaba.