Kimiyya

Yadda Za’a Duba Lambar BVN Akan Waya

Domin duba lambar BVN din ka akan wayar hannu da ke dauke da katin SIM da aka yi amfani da shi wajen yin rajistar BVN, danna *565*0#.

Jira har sai an nuna lambar ku akan allon wayar ku. Sai a kwafi BVN a ajiye a wuri mai aminci.

Wannan abin shine mafi sauki….