Tarihi

Manyan Kasashen Afrika 5 Bisa Karfin Soja Da Makamai A 2023

Kiban launi suna nuna kwatancen yanayin shekara-shekara (Ƙara, Tsage, Ragewa).

Akwai jimillar ƙasashe 38 da aka haɗa cikin Ƙarfin Sojoji na Afirka (2023) nazarin tsaro na shekara-shekara.

Egypt: Babba ta daya a Afrika idan ana maganar karfin soja da kayan aiki (14)

Algeria: Wannan kasa ita ce biyu a fagen ƙarfin soja da makamai a Afrika (26)

South Africa: Ta uku a jerin ita ce Afrika ta Kudu a kididdigar 2023 (33)

Nigeria: Najeriya mai cike da kalubalen tsaro da tashen-tashen hankula ita kasa ta hudu a wannan jerin (36)

Ethiopia: A jerin wadannan kasashen Habasha ita ce ta biyar kuma ta karshe a wannan lissafin (49)

🌐 Madogara : Global Fire Power