Addini

Labarin Raƙumar Lokacin Annabi Salih A.S

Akwai labarai da da yawa na wannan rakuma da yanayinsa na ban mamaki. An ce rakumar ta kasance abin al’ajabi domin wani dutsen ya tsage ta fito daga cikinsa, sai ‘ya’yansa suka biyo baya.

Wasu rahotanni kuma sun ce rakumar ta kasance tana shanye duk ruwan da ke cikin rijiyoyin a rana daya, kuma babu wata dabba da za ta iya tunkarar ruwan.

Wasu kuma sun yi iƙirarin cewa raƙumar tana bada madarar da zata wadatar da dukkan mutane, a ranar da ta sha ruwan duka, ba ta bar musu komai ba.

Nassosin Alkur’ani:
Abubuwan da suka shafi Alqur’ani na wannan labarin.

Surat 7: aya ta 73