Yanda Kungiyoyi 2 Suka Buga Wasan Ƙarshe Ta Cin Kofin UCL Har Sau 9
Kungiyoyin biyu sun buga wasan karshe na cin kofin Turai/UCL sau tara.
Real Madrid vs Reims (Real Madrid ta ci 4-3 a 1956 kuma ta ci 2-0 a 1959)
AC Milan vs Benfica (AC Milan ta ci 2-1 a 1963 kuma ta ci 1-0 a 1990).
AC Milan vs Ajax (AC Milan ta ci 4-1 a 1969, Ajax ta ci 1-0 a 1995)
Ajax vs Juventus (Ajax ta ci 1-0 a 1973, Juventus ta ci 4-2 a bugun fenariti a 1996)
Liverpool vs AC Milan (Liverpool ta ci 3-2 a bugun fenariti a 2005, AC Milan ta ci 2-1 a 2007)
Barcelona vs Manchester United (Barcelona ta ci 2-0 a 2009 kuma ta ci 3-1 a 2011)
Real Madrid vs Juventus (Real Madrid ta ci 1-0 a 1998 kuma ta ci 4-1 a 2017)
Real Madrid vs Atletico Madrid (Real Madrid ta ci 4-1 bayan karin lokaci a 2014 kuma ta ci 5-3 a bugun fanariti a 2016).
Liverpool vs Real Madrid (Liverpool ta ci 1-0 a 1981, Real Madrid ta ci 3-1 a 2018)