Al'umma

Wani Dan Najeriya Daga Arewa Ya Isa Kasar Saudiyya Akan Keke [Hotuna]

Ɗan Nìgeria Aliyú Obobo Ya Isa Ƙasar Saúdiyya A Kan Keke.

Idan za kú iya túnawa da Aliyu Obobo, shine matashín da ya fara tattakí daga bírnín Jos na Jìhar Filato zuwa ƙasar Saúdiyya da Keke kafin barkewar annóbar Korona, a yanzu haka ya isa ƙasa mai tsarkí.

Wanne fata kúke masa na dawowa ƙasarsa?

DÁGA: Gazaki Bashir