Al'umma
Tarihin Matar Sardauna, Hajiya Hafsatu ‘Yar Abdulkadir Maccido
Hajiya Hafsatu ‘yar Abdulkadir Maccido ita ce babbar mata (Uwargida) ga Sardaunan Sakkwato Alhaji Ahmadu Bello.
A ranar 15 ga Janairun shekarar 1966 ne ta yi shahada saboda yunkurin tare harsashi da tayi don kada a harbi mijinta Sir. Ahmadu Bello. Yau shekaru hamsin da bakwai (57) kenan.
Allah sarki, a yanzu ko mata nawa ne za su iya yin hakan akan mazajen su?
Allah ya jikan magabata, ya kyauta ta ta mu karshen.