Al'umma
Tarihin Kabilar Kilba/Huba
Kabilar Kilba, wacce aka fi sani da Huba, kabila ce da ke zaune a jihar Adamawa. Ana iya samun su a kananan hukumomin Hong, Gombi, da Song. Galibin su manoma ne wadanda ke samun abin dogaro da kai daga noman gonakin su.
An san ƙabilar Kilba da al’adu da salon rayuwarsu.