Al'umma

Dahiru Bauchi Ya Kaiwa Dr. Ali Isah Pantami Ziyara A Abuja

Sheikh Dahiru Usman Bauchi kenan a lokacin da ya ziyarci ministan harkokin sadarwa Ali Isa Pantami, a ofishin sa dake Abuja.