Wasanni

Ko Kun San Cewa Wasar Farko Da Ta Karshe A Gasar Euro 2004 Ƙungiyoyi Biyu Ne Suka Buga Su?

Wasan farko da na karshe a gasar Euro 2004 kungiyoyin biyu ne suka buga: Portugal da Girka.

A matsayinta na mai masaukin baki, Portugal ta kara da kasar Girka a wasan farko na rukuni-rukuni da ci 2-1.

Kungiyoyin biyu sun kai wasan karshe ne kuma Girka ta sake lashe kofin a wannan karo da ci 1-0.