Addini

Alamomin Tashin Alkiyama Sun Bayyana – Limamin Chiranci

Limamin masallacin Juma’a na Ibrahim Ahmad Matawalle unguwar Chiranci layin tsamiya a karamar hukumar Kumbotso Malam Haruna Yakub ya ce, duk alamomin tashin duniya da manzon Allah S.A.W ya fada, sun bayyana a wannan zamanin.

Karanta: Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Kula Da Gidan Yari Akan Har Su Ta Zuwa Kai Masu Laifi Kotu

Malam Harun a cikin hudubar juma’ar day a gabatar ya kuma ce, abinda zai fitar da al’umma daga cikin rudin zamani shi ne tsoron Allah da kuma biyayya a gare shi.

Kalli: 2021: Hotunan Irin Ta’adin Da Masu Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Zaben Shugaban A Nijar Suka Yi

Daga: Kano.