Wasanni

1970: Yanda Kare Ya Kutsa Cikin Filin Wasa Ya Kai Wa Mai Tsaron Gidan Brentford, Chic Brodie Hari

A yayin wasa tsakanin Brentford da Colchester United a watan Nuwamba 1970, wani kare ya kutsa kai cikin filin wasa ya kai hari mai tsaron gidan Brentford, Chic Brodie, inda ya lalata masa jijiyoyin gwiwarsa.

Brodie yana da shekaru 33 a lokacin kuma wannan lamarin ya kawo karshen aikinsa na kwallon kafa.

Bugu da kari, ya cigaba da wasa a matakin ƙwararru.

Yana da shekaru 63, Brodie ya mutu a cikin Afrilun shekarar 2000 sakamakon ciwon daji na ‘Cancer’.