Kasuwanci

Yadda Za’a Yi Rijistar Takardar Sunan Kasuwanci Ta CAC

Hukumar Kula da Harkokin Kasuwanci hukuma ce mai zaman kanta wacce aka ɗorawa alhakin kula da yadda ake kafa kamfanoni da sarrafa su a cikin Najeriya.

ku sani yiwa kasuwancin ku rijista tare da gwamnati yana da mutukar mahimmanci idan kasuwanci ka ko kamfanin ka yana da rijista za ka iya samun rance ko tallafi daga gwamnati tarayya ko ta jiha ko kuma wata ƙungiyya mai zaman kanta .

Abubuwan da ake bukata don yin rijista CAC.

*Abubuwan Tantacewa*

📌 NIN ko VOTERS CARD (Ka dauki hoto gaba da baya ka turo)

📌 Hoto

📌 Sunan Kasuwanci

📌 Yanayin Kasuwanci

📌 Wurin Kasuwanci

📌 Hoton Ka

Masu sha’awar yiwa rijistar CAC certificate su ziyarci ofishin CORPORATE AFFAIRS COMMISSION ARENA dake jihar su ko suyi muna magana ta WhatsApp wa.me/9124283492.

Muna yin wannan certificate akan dubu goma sha bakwai da ɗari tara (NGN17,900), cikin kwana 3 zuwa 4 za’a kammala da yardar Ubangiji.