Tarihi
Sunayen Wasu Ministocin Arewacin Najeriya A Shekarar 1961
Ga jerin sunayen wasu ministoci daga Arewacin Najeriya a shekarar 1961:
- Ilimi: Alh Isa Kaita (Madawakin Katsina)
- Karamar Hukuma: Alh Muhammadu Bashar (Wamban Daura).
- Lafiya: Alh. Ahman Pategi (Galadiman Pategi)
- Kudi: Alh Aliyu (Makaman Bidda)
- Attorney General: Mr H. H. Marshall
- Noma: Alh Mustafa Muhammad
- Aiki: Mr G. U. Ohikere
- Kasa da safiyo: Alh Ibrahim Musa Gashash
- Ba tare da fayil ba: Sarkin Katsina, Sir Usman Nagogo
- Ba tare da fayil: Sultan of Sokoto, Sir Abubakar
- Ciniki da Masana’antu: Alh Shehu Usman (Galadiman Maska)
- Social Welfare and Cooperatives: Mr Michael Audu Buba (Wazirin Shendam)
- Ba tare da fayil ba: Sarkin Ilorin, Malam Sulu Gambari
- Ba tare da fayil ba: Attah na Igala, Malam Ali Obaje
- Ba tare da fayil ba: Sarkin Kano, Sir Muhammadu Sunusi
- Lafiyar dabbobi da dazuka: Alh Muazu Lamido (Magatakardan Sokoto).
- Al’amuran Cikin Gida: Alh Muhammadu Kabir (Ciroman Katagum)
- Bayani: Alh Ibrahim Biu
- Jiha: Mr Daniel Ogbadu
- Jiha: Mr Abutu Obekpa
- Jiha: Alh Sule Gaya
Daga karshe kuma firimiyan Arewacin Najeriya shine Sardaunan Sokoto.