Privacy Policy

Idan kun ziyartar shafin yanar gizon mu domin duba abubuwan da muke wallafa hakan na nufin kun yarda da Ka'idodin Sirrin mu. Da fatan za a karanta waɗannan ka'idodin a hankali, kuma idan baku yarda da ɗayan su ba, muna rokon ku da ku da fita daga shafin yanar gizon tsaye.

Mun himmatu don kare ku da bayananku lokacin da kuke amfani da shafin yanar gizon mu da abubuwan da muke wallafawa. Domin samar muku da hidimomin mu iri-iri, wani lokaci muna iya buƙatar wasu bayanai daga gare ku.

Duk lokacin da kuka bayar da wadannan bayanai, muna da ‘yancin yin amfani da su daidai da dokar ƙasa.

Domin ƙarin bayani game da waɗannan Ka’idodin Sirri da amfani da su, za a iya tuntubar mu ta wannan imel, info@arewatimes.com.ng.

Shafin yanar gizon mu ya ƙunshi manyan hanyoyin haɗin yanar gizo waɗanda ke haɗa shi zuwa wasu shafukan yanar gizo na waje. Ba mu da alhakin abubuwan da ke cikin waɗannan rukunin shafukan; idan kun ziyarce su, ku karanta sharuddan amfani da su.

Bayanan Sirri

Idan kun yarda don samun dama ko karɓar bayanai daga shafin yanar gizon mu, kamar labarai ta sanarwa, wani lokaci za mu nemi bayanin ku. Bayanin zai ƙunshi sunan ka da adireshin imel ko lambar waya wani lokaci.

Idan kun bada bayanin inda aka nemi ku yi hakan, kamar lokacin yin tsokaci ko aiko mana da sako, kun ba mu damar baku bayanan da kuka nema ko kuma tuntubar ku lokacin da bukatar hakan ta taso.

Amfanin Kukis

Shafin yanar gizon mu yana amfani da kukis. Kukis wata karamar hanya ce ta tattara bayanai game da abubuwan da kuke so a intanet, waɗanda zasu ba mu damar tsara rukunin abubuwan da muke wallafawa don dacewa da abubuwan da kuke son duba ko karanta. Kuna iya sanya na’urorin ku, kamar wayoyin ku ko kwamfutar ku, karɓar duk kukis ko ƙi su a kowane lokaci.

Amfanin Bayanai

Za mu yi amfani da bayanan ku kawai don wasu dalilai, gami da “hulɗar kasuwanci”, wanda ke nufin cewa za mu iya tuntubar ku game da bayanan da kuka bayar ko kuke nema.

Za mu adana bayanan ku aminci, sai dai inda doka ta buƙaci mu bayyana su.

Idan ka rubuta ko aika bayanan da ba su dace ba a ko’ina, ko zuwa https://arewatimes.com.ng/hausa, ko kuma kana halayen da basu dace ba, za mu yi amfani da bayanan ka don dakatar da wannan dabi’ar.

Ajiye Bayanai

Za mu adana bayanan ku a kan na’urorin mu muddin sun cancanta don yin abin da ya dace. Lokacin da kuka bada gudummawa ga shafin yanar gizon mu, zamu adana bayanan ku muddin ana buƙatar yin hakan.

Amincewa

Ci gaba da amfani da shafin yanar gizon mu yana nuna cewa kun yarda da duk tsare-tsaren sirri da amfani da wannan shafin yanar gizon. Idan baku yarda ba, kawai ku daina ziyartar wannan shafin yanar gizo.

Sabuntawa

Zamu iya sabunta manufofin mu a kowane lokaci idan ya dace, don haka da fatan za a ziyarci wannan shafin akai-akai don bincika sabuwar manufar da muka wallafa don ganin sabbin manufofin ko kuma idan mun yi wasu canje-canje.

Previous page 1 2
Advertisement