Wasanni

Jose Luis Chilavert: Ɗan Wasan Da Ya Zura Ƙwalleye 3 A Bugun Finareti

Jose Luis Chilavert na Paraguay ya ci hattrick (duk fanareti) a wasan da Velez Sarafield ta doke Ferro Carril Oeste da ci 6-1 a ranar 28 ga Nuwamba 1999.

Chilavert ya zura kwallaye 67 a jimilce kuma shi ne na biyu a jerin masu tsaron gida da suka fi cin kwallaye, sai Rogerio Ceni na Brazil (131).