Kimiyya

Dubin Ragowar Data Akan Layin Airtel A Najeriya

Hanyar farko, kuma mafi sauki waken duba ragowar data akan layin a shine a danna *140#, za’a samu sakon SMS dauke da bayanin data data.

Hanya ta biyu za’a iya danna *123*1# za’a samu bayanai akan da data da kyautar kudin kira, bonus.