Labarai

Dalilin Da Yasa Aka Yiwa Bazoum Juyin Mulki A Nijar

Saurari dalilan da sukayi sadaiyyar yin juyin mulki a Nijar.

“Nan bada jimawa ba zamu yanke alakar mu da kasar faransa , kasar Niger zata samu yancin kanta – inji Mohamed Bazoum.