Lafiya

Augmentin 625mg: Maganin Cututtukan Sanyi

Augmentin 625mg maganin cututtukan sanyi ne kowane iri. Ana amfani da shi don maganin cututtuka masu yawa da kwayoyin cuta ke haifarwa.

Abubuwan da Augmentin 625mg ke warkarwa sun haɗa da cututtukan huhu, hanyoyin iska, kunnuwa, yoyon fitsari, fata, kashi, gabobin jiki, lallausan nama da cututtukan hakori/haƙori ana yin amfani da wannan magani.