Wasanni

Za’a fara amfani da alkalin wasa na mutum-mutumi ‘Robot’ a wasannin kwallon duniya

Za a yi amfani da alkalan wasan ƙwallon ƙafa na mutum-mutumi “Robot” nan gaba a gasar cin kofin duniya na kungiyoyi masu zuwa.

Mutum-mutumi ko Robot ɗin za su yanke shawara ta atomatik. Tsarin bin diddigin wasan ya dogara ne da kyamarori na musamman da aka makala a rufin filayen wasa kuma yana ƙirƙirar zanen (hoton na ƴan wasa ta hanyar matsaya ta 29.

Advertisement
Advertisement