Lafiya
Trending

Yar uwa idan kina so gabanki ya tsace koda kin haihu domin mijinki yaji dadin shigar ki to ga yadda zakiyi

DAN GYARAN GABAN MACEN DA TA HAIHU.

Wannan wani bayani ne mai muhimmanci
musamman ga matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar gabanta cikin sauki.

Sannan kuma zai kame jijiyin da suka saki, kuma yana maido da martabar ‘ya mace Kuma gaskiya wannan hadine mai ban mamaki.

Yanda za’ayi shine sai a samu.

• Lemun tsami

• ‘Yayan bagaruwa

• Da gishiri

• Sallaja

Wannan hadin maganin a wurin masu kayan magani zaki samu, sai tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan hadin mai albarka, har tsawon sati biyu biyu.

Sannan kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi, sai kin zauta mai gida da wannan hadin.

CIWON MARAN NA MATA.

Ga matar da take fama da ciwon mara
musamman lokacin al’ada ko idan zai zo yana zuwa da ciwon mara, wata ma zakaga hattana birgima a kasa ko taji kamar ana soka mata wuka, ko rikicewar haila ko jinin ya rinka zuwa da wari ko karni ko baki ko kuma yana zuba sosai to sai a sami.

• Garin gwaiba

• Rumzali na asali

• Lemun tsami

• Ruwa lita biyar (5lrt)

Sai a dafasu a rinka sha karamin kofi sau biyu a rana zata samu nasara insha Allah.

Yar uwa idan kina so gabanki ya tsace koda kin haihu domin mijinki yaji dadin shigar ki to ga yadda zakiyi

DOMIN TSAFTACE MAHAIFA.

Ga mai bukatar tsaftace mahaifarta da kuma karramata da kashe duk cuta ko kwayar cuta dake zama bakin mahaifa.

To wannan hadin da zamu yi bayani yanada muhimmanci musamman ga mai zafin mahaifa, ko kuma yara suna mutuwa a ciki ko mai fama da toshewar bakin mahaifa.

Ko kuma matsalar ta farune sakamakon amfani da wadansu magunguna na hana daukar ciki ba bisa ka’idaba, ko shan wasu miyagun kwayoyi ko kuma yawan zubar da ciki.

kuma hakan yana iya faruwa idan aka samu mace mai yawan bin maza, hakan zai iya haifar da kamuwa da manyan cututtukan da zasu iya lalata mahaifar.

• Ganyen gwaiba

• ganyen lemun tsami

• garin rumzali

• nana shayi

• kananfari rabin gwangwani

• da ruwa lita biyar(5lt)

Sai a hadasu wuri daya a dafasu, sai a tace idan antace sai a rinka shan karamin kofi sau biyu a rana safe da yamma.

Zai wanke mahaifa da tsaftaceta da kuma kashe duk wata kwayar cuta da zata iya shiga cikin mahaifa ta kawo illa ga lafiyarki, Allah ya kiyayemu amin..

Back to top button