Taskar Labarai

Yan bindiga sunyi garkuwa da mahajjata 63 a jihar Sokoto

Yan bindiga sunyi garkuwa da mahajjata 63 a jihar Sokoto

Wasu dunbin Mahajjata a jihar Sokoto birnin Shehu sun shiga halin tasku bayanda yan bindiga suka farmakesu. Wasu dayawa sun jikkata, yayinda yan bindigar sukayi garkuwa da wasu da dama.

Ya zuwa yanzu dai yan bindigar basu yi magana da gwamnati ko iyalan wayenda suka sace ba.

Muna adduar Allah ya kubutar da wayenda aka Sace, ya kuma tabbatar da tsaro da aminci a kasar nan baki daya.

Aika Da Wannan Labarin: