Kimiyya
Yadda Za’a Duba Lambar Layin Airtel A Najeriya
Ta yaya zan iya duba lambar SIM ta Airtel a Najeriya? Kuna iya duba lambar SIM ta hanyar danna waɗannan lambobin CODE akan wayar ku; *121#, sai a zaɓi 3, sannan a zaɓi 4 (My Number), sai a tura a jira lambar ta fito.
Domin duba balance na kudi sai a danna *310# ko ku danna *123*1# domin dubin data da sauran bonus.