Kimiyya

Yadda Za’a Duba Lambar Layin 9Mobile

Yadda ake duba lambar layin 9mobile, wanda aka fi sani da (Etisalat) cikin dan karamin lokaci.

Domin duba lambar 9mobile, wanda aka fi sani da (Etisalat) kawai danna *248# sai a tura 📞, za’a nuna muku lambar ku akan sikirin din wayar ku nan take.