Addini

Yadda Wata Budurwa Me Suna Hannatu Ta Rubuta Alqur’ani Mai Girma Da Hannunta

Yadda Wata Budurwa Me Suna Hannatu Ta Rubuta Alqur'ani Mai Girma Da Hannunta

Wata Tsaleliyar Budurwa kenan me suna hannatu wacce Allah ya bada damar rubuce Alkur’ani mai girma da hannunta.

Wannan dai na karamin abun alfahari bane ba, sannan kuma babban cigaba ne wanda a yanzu ana samun shi a Tsakanin al’umma Musulmai.

A koda yaushe ana kara samun cigaba ta fannin Addinin Musulunci ta yadda yanxu yara kanana suke Haddace Alkur’ani mai girma da shiga gasa iri daban daban a kasashen duniya, wanda kuma cikin iKon Allah zakaga yawancin yan Nigeria suna samun nasara.

Back to top button