Wasanni

World Cup: Dubi Abin Da Ɗan Wasan Marocco Ya Yiwa Mahaifiyar Shi Akan Farin Ciki Bayan Sun Ci Belgium 2-0 A Qatar

Nan da nan bayan wasan da Maroko ta lallasa Belgium da ci 2-0 a Qatar, dan wasan Morocco Achraf Hakimi ya ruga da gudu ya nufi mahaifiyar shi ya fara sumbatar kai da rungume ta a matsayin nuna godiya ga sadaukarwar da ta yi akan shi.

Mahaifiyar Hakimi ta kasance a cikin iyali matalauta, ta kasance mai aikin gida don taimaka wa danginta.

Godiya ga iyaye🙏

Advertisement

Advertisement