Siyasa

Wata Sabuwa Mawaki Sani Liya Liya Yayi Wakar Cin Mutunci Ga Tunubu Toffa

Wata Sabuwa Mawaki Sani Liya Liya Yayi Wakar Cin Mutunci Ga Tunubu Toffa

Toffa Mawaki Sani Liya liya Yayi Zazzafar Wakar Sa Wadda Zamu Iya Cewa Tankar ta Cin Mutunci Ce ga APC Da Yan Jan iyar Dake Ciki.

Yanzu Muka Samu Wata Waka da Sani Liya Liya Yayiwa Atiku Abubakar Inda Ya Wake Sa Sannan Kuma Ya Jefa Wasu Kalamai Na Cin Mutunci Ga Sauran Yan Siyasar Kasar Nan.

Sani Liya liya Yayi Wata Waka Inda Wakar Kuma Tabbas Tayi Dadi Sannan Kuma Yayi abunda Yake So A Cikin Wannan Wakar.

Don Haka Batareda Bata Lokaci Ba Yanzu Muna Tafeda Da Wakar Cin Mutuncin da Sani Liya liya Yayiwa Yan Siyasar APC Sannan Kuma Ya Wake Atiku Abubakar.

Wannan Kenan kadan daga Rahoton mu akan Sabuwar Wakar da Sani Liya liya Yayiwa Atiku Abubakar.

Back to top button