Labarai
Wakilin DW Hausa A Niamey, Nijar Mahman Kanta Ya Rasu
Arewa Times Hausa ta samu labarin rasuwar tsohon dan jarida, kuma wakilin DW Hausa ta Jamus a Niamey, jamhuriyar Nijar Mahman Kanta ya rasu.
Haka zalika, an gudanar jana’izar shi a birnin Damagaram.
Allah yaji ƙansa ya yi masa rahama.