AddiniTaskar Labarai

“Wadanda Suka Kashe Debora ‘Yan Ƙasar nijar ne baza mu iya Nemo su ba ” inji sufeton rundunar Yan sanda ta Ƙasa.

Acikin kwana uku dasuka gabatane dakiban makarantar kimiyya ta Sokoto, Suka hallaka Wata matashiyar Budurwa har lahira sakakon Batanci da Tayi Akan fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W).

Bayan yaduwar Wasu bidiyoyi da akaga anata yadawa a kafafen sada zumun na Facebook, Instagram, Twitter ada dai sauransu, Wasu Daga Cikin Jama’a musammanma mazauna kudancin kasarnan ta Nigeria Sunnuna rashin amincewarsu danganeda kisan da akayiwa Deborah inda Suka nemi da dolene anemamata hakkinta.

Hakan yasa aka Kama gungun matasan da Ake zargi da kisanna Deborah, Wanda Daga bayan Yan Jihar Sokoto Suka Fito Suka Hada Zazzafar zanga zanga, wadda Daga Baya tayi sanadiyya mutuwar Mutun 2 kamar Yadda rahoton yazo mana.

Saidai ajiya kakakin rundunar Yan sanda na Kasa ya Bayyana cewar wayanda Ake zargi da kisan Deborah na asali bayan Nigeria baneba Yan kasar Nijarne, Saboda haka kamasu zaiyi musu Matukar wahala

Back to top button