Al'umma
Video: Wata uwargida ta faso wurin bikin mijinta ta shaƙe shi

Wata uwargida wacce karin auren mijinta bai yi mata daɗi ba ta kai wa mijin hari a tsakiyar biki a Minna, jihar Neja.
Kamar yadda Rariya ta wallafa a shfin ta na Facebook, lamarin ya faru ne a Minna.
A cikin bidiyon zaku ga yadda uwargidan ta shaƙe mijin nata, yayin mahalarta bikin suke ta faman bata hakuri.