Tsaro

Bidiyo: Ni Musulmi ne kuma ina tsoron haɗuwa da Allah – Martanin Turji ga Bello Yabo

Photo credit: Aminiya: Bello Turji

Shahararren ɗan ta’addan nan da yayi kaurin suna wajen kisan gillar mutanen da basu ji basu gana ba, mai suna Bello Turji Kachalla, ya bayyana cewa mutanen da ke cewa bai sallah ba Musulmi ne ba ƙarya suke yi.

Kamar yadda zaku ji a cikin wannan bidiyo, zaku ji cewa Turji yana mayar da martani ne ga wasu kalamai da aka danganta ga Mallam Bello Yabo Sokoto yayi, in da malamin ya bayyana Turji a matsayin baragurbin Musulmi kuma ɗan ta’adda.

Ku biyo mu a ƙasa domin kallo da sauraren abinda wannan ɗan ta’addan ke faɗi;

Advertisement
Mawallafin bidiyo: Amiya: Bello Turji

Advertisement