Al'umma
Uganda ta kawo karshen rufe makarantu mafi dadewa

Uganda – Makarantun Uganda sun dawo cikin zama bayan rufewa mafi dadewa da ke da alaƙa da COVID-19 na kowace ƙasa, kusan shekaru biyu.
Mun yi magana da wata yar jarida wacce uwa ce kuma ta ce yana da wuya a amince da wani da lafiyar ɗanta yayin da cutar mai kisa ke yawo, kamar yadda Gidan talabijin din Al-Jazeera ya ruwaito.
Sai dai Majalisar Dinkin Duniya ta ce tuni wadannan kulle-kulle na makarantun ke shafar karatun yara a duniya.