Labarai

Tsohon Gwamnan Jihar Yobe, Bukar Abba Ibrahim Ya Rasu

Muna bakin ciki da labarin rashin tsohon gwamnan jihar Yobe, Bukar Abba Ibrahim, wanda ya rasu 7 ga watan Fabrairu, 2024.

Marigayi Gwamna Ibrahim ya kasance shugaba amintacce wanda gudunmawar ci gaban jihar Yobe ba za ta gushe ba.

Allah Ta’ala Ya jikansa, Ya gafarta masa kurakuransa, ya saka masa da Aljannar Firdausi.

Advertisement