Nishaɗi

Tonon Asiri: Sarkin Waƙa yayi babbar magana akan zargin cin zali da alfasha a Kannywood

Hoto: Sarkin Waƙa da wata mata

Mawakin na Hausa, wanda aka fi dani da Naziru Sarkin Waƙa, yayi babbar magana game da wadansu abubuwa dake faruwa a har su ta shirya fina-finai.

A cikin maganganun Naziru, akwai bayani cin zali da ake yiwa wasu jarumai dake cikin har fim din, sannan kuma ya tabo bayani game da zargin aika ta alfasha da cin zali da suka mamaye masana’antar Kannywood.

Bidiyo

Advertisement
Advertisement