Kannywood

Tofa Yanzu Yanzu wata Budurwa ta caccaki malaman da suka soki Wakar Ado gwanja ta chass

Tofa wata Budurwa ta caccaki malaman da suka soki Wakar Ado gwanja ta chass

To ita kuma wannan budurwa tanan ta bullo inda take fada tana cewa da yawa malamai yanzu sun bar koyarwa sun dawo social media kawqi sun tare nasu da wani aiki sai magana akan tiktok da mawaka da jaruman film wannan budurwa ta fusata inda har ranta takejin haushin malamai masu sukan mawaka Hausa

Kalli bidiyon akasa ⬇️

Budurwar tace tun sanda ado gwanja ya saki wannan wakar shikkenan bashi da katabur kowanne malamai daga ya samu dama yaga mutane a gabansa sai ya fara magama akan wakar ado gwanja saboda sunga Allah ya daukaka shi yana samun kudade

Sai dai yanzu barbar matsalar da malamai suke fuskanta itace babu dama wani malami yayi magana sai kaji wani ko wata daga samari da yan mata sun fito suna challenge wannan kamar raina koyarwar addinin Musulunci ne saboda komai mallamai suka fada akan gwadaben gaskiya suke

Ya kamata gwamnati ta dauki mataki akan masu yiwa malaman addinin fitsara da sunan mayar da martani saboda abin yana nema yayi yaww

Back to top button