Kannywood
Trending

Tofa Wata Sabuwa Jaruma Murja Ibrahim Kunya Itama Ta Fara Waka Kamar Kafara’u da 442

Murja itama ta shiga sahun su safara’u da maleeka wajen fara waka wanda kuma ake ganin cewa yadda wannan jarumar take da yawon masoya tunda ta fara waka tofa zata iya kara kere sa’anninta wajen yawon masoya da kuma kudi saboda Yanzu halin da ake ciki murja tana jan yawon masoya Acikin tittok.

Kome yake sawa wa’yannan jarumai kowacce daga taji ba wani sauki sai aga ta koma waka saboda sunga yadda ake kashewa acikin wannan harkar ta waka tunda ake zagin safara’u kuma akaga jarumar bata waiwaye kawai kudinta take samu babu ruwan ta da kowa

Kalli Bidiyon akasa ⬇️

Ana ganin wannan jarumar zata fara waka ne saboda ta samu damar da zata dinga mayar da martanin abubuwan da ake mata domin babu wanda yakai mawaki samun damar fadar magana acikin waka balle ace an taboshi anan ne yake da cikakkiyar damar mayar da martani.

Masoyan murja sunji matukar dadi da wannan sanarwar tata ta fara waka saboda yadda akaga safara’u tanashan sharafinta tareda su 442 a harkar waka shikkenan duk wata jaruma da taga harkar film ta gagara saita koma waka

Koda a baya bayan nan anga yadda tsohuwar matar adam zango itama ta dawo waka wanda wannan abin yayi matukar bawa mutane mamaki.

Back to top button