KannywoodSiyasa

Tirkashi Yanzu Yanzu Naziru Sarkin Waka Yayi Wakar cin Mutunci Zuwaga Bola Ahmad Tunubu Kalli Bidiyon

Toffa Wata Sabuwa Naziru Sarkin Waka Yayi Wata Zazzafar Wakar Sa Inda aka Fara Tuna’nin Cin Mutunci Yayiwa Bola Ahmad Tunubu.

Fitaccen Mawakin Kannywood Naziru Sarkin Waka Yayi Wata Zazzafar Wakar Sa Mai Matukar Dadin Gaske Kuma Waka Ce Wadda Tayi Matukar Dadi Sosai da Sosai.

Sai dai Kuma an Fara Zargin dai Wakar ta Cin Mutunci Ce Bisa ga Dan Siyasar Nan Mai Suna Bola Ahmad Tunubu Wanda Yake A Matsayin Dan Takarar APC Wanda Yake Neman Shugaban Kasar Nigeria.

Back to top button