Addini

Tirkashi Nasiha Mai Zafin Gaske Daga Bakin Malam Zuwa’ga Amarya da Ango

Nasihar Malam” Zuwaga Amarya da Kuma Angon ta Wannan Lamari Yayi Kyau Domin Kuwa Yau Gashi Malam Yayiwa Ango da Amarya Nasiha.

Wani Malami A garin Kano Yayiwa Amarya Da Ango Wa’azi Akan yadda Zaman Aure Yake Sannan Kuma da Irin Yadda Zasu Baiwa Jana Hakkin Su Inda Malam Yafara Wa’azin Sa Kamar Haka.

Ango Karike Amanar Matar Ka Domin Yanzu Du Wani Hakkin ta Yarata ya a Wuyan ka Saboda Karabo ta Daga Gidan Iyayen ta Yanzu Tana Kar’kashin Kulawar Ka.

Haka Zalika Yace Da Amarya Tayi Hakuri Tabi Mijin ta Sau’da kaffa Kuma Tayi Masa Biyayya Domin Su Zauna Lafiya da Juna Wannan Shine Abun’da yadace.

Yanzu Haka Muna Tafe da Wani Gajeren Videon Wannan Mala’Min Dazamu Sa Muku Domin Kuji Abunda Yake Fadi Akan Wannan Ma’aura tan.

Aika Da Wannan Labarin: