KannywoodTaskar Labarai
Trending

Tirkashi: Jarumi Ali Nuhu Yafi Malamai da Dama Daraja da Mutunci Awajena Inji Mubaraq Unique Pikin

Fitaccen Dan Tiktok dinnan na arewacin Nigeria yafito acikin wani bidiyo daya saki a shafinsa ya bayyana cewa shifa jarumin kannywood Ali Nuhu yafi masa malamai da yawa.

Wannan matashin saurayi Mai suna mubaraq unique pikin ya bayyana hakanne Bayan da aka yi masa shagube Akan Wani bidiyon San Daya saki Ali Nuhu na shafa kansa yana saka masa albarka.

➡️Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumi Kabiru Na Kwango Ayau Daga Bakin Abba Elmustapha

Wannan bidiyon shiya janyo Mutane ke cemasa sai wani farin ciii yake da nuna Jin dadi kamar Wani malamin me ya saka masa albarka.

ganin hakan yasa mubaraq unique pikin din fitowa acikin wani bidiyo da Yayi domin mayar da martani, inda aciki ya bayyana yace Ali Nuhu yafi masa malamai da yawa kamar yadda zakuga Bidiyon akasa.

➡️Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumi Kabiru Na Kwango Ayau Daga Bakin Abba Elmustapha

Wannan bidiyon Shi yajanyo CeCe kuce a kafafen sada zumunta, inda Wasu ke goyon Bayanda Wasu kuma ke zaginsa Allah yasa mudace Ameen.

➡️Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumi Kabiru Na Kwango Ayau Daga Bakin Abba Elmustapha

Back to top button