Taskar Labarai

Tirkashi Bello Turji Yaji Uwar Wuta Ya Arce Da Gudu A Yayin Da Sojoji Suka Kai Masa Hari A Kauyen Zamfara

Babbar Magan Yanzu Yanzu Bello Turji Shugaban Yan Bindiga ya yarce bayan yaji sojoji sun kai Masa Hari a yanzu haka ga Video.

Kamar yadda ka sani dai bello Turji ya kasance shahararan dan bindiga kamar yadda a yanzu haka Ankai Masa Hari kuma Yasha dakar a yanzu haka ga wannan Videon domin kaga yadda abun ya kasance.

A yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video Sai Yaji Dadi Ganin yadda bello Turji Yasha Dakar a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga abinda ya faru.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance kamar yadda a yanzu haka mutane Suna magana Akan cewa ya Kama a kashe bello Turji.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

Back to top button