Labarai

Tinubu Ya Karɓi Rantsuwa A Matsayin Shugaban Ƙasa Na 16

A safiyar ranar Litinin ne Asiwaju Bola Tinubu ya karbi rantsuwa da kansa a matsayin shugaban kasar tarayyar Najeriya.

Babban Alkalin Alkalan Najeriya (CJN), Mai Shari’a Olukayode Ariwoola ne ya rantsar da Shugaba Tinubu.

Rantsar da Tinubu ya biyo bayan na mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.

Free Bonus

X