Al'umma
Tarihin Shehu Usman Bin Fodio a taƙaice

Usman ɗan Fodio, Bafulacen malamin addinin Muslunci ne, na juyin-juya hali, shugaban runduna, marubuci, mai fafutukar ganin sunna ta kafu, wanda ya assasa Daular Sokoto (Cibiyar Daular Usmaniyya), ya kuma yi mulki a matsayin halifa na farko a daular.
An haife bin Fodio a: 15 Disamba 1754, Gobir.
Ya rasu a: 20 Afrilu 1817, Sokoto.
Matan bin Fodio sunr: Maimuna; Aisha; Hawa’u; Hadiza.
Ya’yan bin Fodio sun haɗa da: Muhammed Bello, Nana Asmaʼu, Abubakar Atiku.
Jikoki kuma sun haɗa da: Ali Babba bin Bello, Aliu Karami, Abubakar II Atiku na Raba.
Iyayen bin Fodio sune: Hawwa bint Muhammad ibn Usman, Muhammad bn Salih.
Madoga: Wikipedia.