Siyasa

Tabbasa Akwai Rikici Mai Zafi A Zaben Shekarar 2023 Tsakanin Kwankwaso,Atiku da Tinubu

Tabbasa Akwai Rikici Mai Zafi A Zaben Shekarar 2023 Tsakanin Kwankwaso,Atiku da Tinubu

Tabbas ayanzu haka siyasar kasar nan tafara daukan zafi tunma kafin shekarar 2023 ta shigo.

Masu hasashe sun tabbatar da cewa wannan zabe da za’a acikin shekara mai zuwa, wato shekarar 2023, zai kafa tarinin da anjima ba’a yishi a Nigeria ba.

Bama sai Masu hasashen siyasa sun fada maka cewar wannan zabe da za’a gudar shekara Mai zuwa zaizo da kalubale da yawaba, Kai da kanka daga kaga yanayin rikicinda Ake ciki tun ayanzu da Ake zaben primary election, hakan zai tabbatar maka lokacin da akazo yin secondary election wata shekarar wato 2023, za’a sha fama sosai.

Ayanzu haka dai Jam’iyyar PDP ta fitarda Atiku Abubakar amatsayin zakaran gwajin dafinta wanda zai ja da Rabi’u Musa Kwankwaso na jama’iyyar NNPP da kuma Dan takarar APC da har Yanzu basu fitar da nasu ba.

Acikin masu neman takarar a jam’iyyar APC sun hada da Ameachi, Tinubu, Yahaya Bello, Osibanjo da dai sauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button