AddiniTaskar Labarai

Tabbas An Tafka Abun Kunya Bidiyon Yadda Yan Nigeria Ke Rigima Akan Dabino a Makkah

Tabbas An Tafka Abun Kunya Bidiyon Yadda Yan Nigeria Ke Rigima Akan Dabino a Makkah

Awani faifan bidiyo dake yawo kafafen sada zumunta, anga Wasu gungun yan Nigeria na rigima akan dabino a garin Makkah yayi aikin hajji.

Acikin bidiyon dai annuno yadda suke dambe Domin kuwa kowa so yake yasamu wannan dabinon yaci abakinsa.

Ganin wannan abun kunya da yan Nigeria suka aikata a kasa mai tsarki ya janyo musu maganganu, inda aka rinka bayyana laifinsu tareda nuna zilama.

Wasu kam cewa suke, dama duk inda dan Nigeria yaje, saiya nuna halinsa.

Back to top button