Kannywood
Trending

Ta Tabbata Fati Washa Itace Ta Maye Gurbin Nafisa Abdullahi a Labarina Kalli Bidiyon

Ya Tabbata, Jaruma Fati Washa Ce Makwafin Nafisa Abdullahi A Matsayin Sumayya Cikin Shirin LABARINA Series. An Bayyana Wasu Gajerun Bidiyo Daya Nuna Jaruma Fati Washa A Matsayin Itace Ta Maye Gurbin Nafisa Abdullahi.

Shin Kuna Ganin Fati Washa Zata Iya Bada Abin Da Ake So Kamar Yadda Ita Nafisa Abdullahi Ta Bada, Kuna Ganin Shirin Zai Dawo Da Armashinsa Kamar Yadda Yake A Baya??

Da Yawan Mutane Basu Yadda Cewa Fati Washa Zata Bada Abin Da Ake So A Cikin Shirin Ba, Tunanin Su Kamar Ba Dole Tayi Irin Acting Na Nafisa Ba. Sai Dai Kuma Ita Jaruma Fati Washa Gogaggiyace A Harkar Kuma Zata Iyayin Iya Bakin Kokarinta Domin Ganin Ta Fitar Da Shirin Daga Kunya.

Ga  Kadan Daga Cikin Yadda Ake Shirya Shirin Da Fati Washa.

Back to top button