Taskar Labarai
Trending

Sojoji Sun Cafke Wasu Mata Masu Kaiwa Yan Boko Haram Kayan Abinci A Maiduguri

Sojoji Sun Cafke Masu Kaiwa Ƴan Boko Haram Kayan Abinci A Jihar Borno

Rundunar Sojin Najeriya Ta Musamman Ta Bataliya 195 (Operation Haɗin Kai) Ta Yi Nasarar Cafke Wasu Mata Bakwai Dake Kaiwa Ƴan Boko Haram Kayan Abinci A Wajen Maiduguri, Jihar Borno.

➡️Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumi Kabiru Na Kwango Ayau Daga Bakin Abba Elmustapha

Sojoji Sun Cafke Wasu Mata Masu Kaiwa Yan Boko Haram Kayan Abinci A Maiduguri

➡️Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumi Kabiru Na Kwango Ayau Daga Bakin Abba Elmustapha

Waɗanda Aka Kaman Sun Haɗa Da Hadiza Ali Da Kelo Abba Da Mariam Aji Da Kamsilum Ali Da Ngubdo Modu Da Kuma Abiso Lawan.

Yan Boko Haram da sun jima suna vin karansu babu babbaka a Kasar Nigeria da makotan kasashen dake kusa da ita irin su Nijar, Chad, Cameroon da Togo.

Back to top button