Nishaɗi

Sanda Episode 38: Kaɗan Daga Cikin Shirin Sati Mai Zuwa

Jama’a masu sha’awar kallon shirin Sanda barka da wannan lokaci.

A yau zamu yi muku albishir da cewa sati mai zuwa za’a dawo shirin na Sanda.

Kafin nan sai ku kalli kaɗan daga cikin shirin:

Sanda Episode 38
Advertisement