Al'umma

Rikici: Wani mutum yayi amfani da ajiyar matar shi aure don auren babbar kawarta

Zimbabwe: Wani mutum a garin Harere ya janyo wata hatsaniya bayan ya ayi amfani da wani bangare na kudin da matar shi ke ajiya domin auren babbar kawarta a ranar Assabar da ta gabata.

“Kudi na kawai nake so, shi ke nan, ya bar ni da ‘ya’ya uku, wadannan mutane a nan suna karbar Lobola a karo na uku daga maza daban-daban,” in ji Marufu a wurin bikin Lobola, babbar kawarta.

Advertisement
Advertisement