Rashin Wadataccin Kudi Ya Addabe Mu – Inji Ya’n Majalisar Tarayya

, , Leave a comment

Yan majalisar Tarayya a Najeriya sun bayyana cewa fatara da matsanancin karancin kudade sun addabe su da majalisar ta Tarayya ga baki daya, har ta kai ba yan majilisar sun ce basu iya gudnarwa da aiwatar da wasu ayyukan da tsarin mulkin Najeriya ya wajabta masu yi.

Karanta: Buhari Ya Aminta Da Biyan Naira Biliyan N4.75 Ga Yan Kasuwar Arewa

READ ALSO:  Mene ne 'Crypto-Currency' (Coins), Ya Kuma Hada-Hadar Wadannan Kudade Take?

Kakakin Yada Labarai na Majalisar Tarayyar, Benjamin Kalu, dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) daga Jahar Abia shine ya bayyana haka a yau Alhamis, yayin taro da manema labarai a babban birnin Tarayya, Abuja.

Zaka iya karanta wannan: Hotuna: Yanayin Da Wasu Yan Arewa Suka Tsinci Kan Su A Ciki Saboda Rikici A Ibadan

Daga karshe dan majalisar ya bayyana cewa ya kamata a sake duba kasafin kudi na shekarar 2021, ta yadda za a kara masu wadatattun kudaden da za su ishe su gudanar da ayyukan da su ka rataya a kan su.

READ ALSO:  Fasto Ya Shiga Ragar Yan Sanda Akan Ya Kashe Matar Shi Har Lahira

Buga da kari: Akalla mutum 937 ’yan bindiga su ka kashe a Jihar Kaduna cikin shekarar 2020.

Wani rahoto kan batun matsalar tsaro a jihar ne ya tabbatar da haka, kamar yadda Kwamishinan Harkokin Tsaro Samuel Aruwan ya tabbatar.

Aruwan ya kara da cewa kuma bayanan da gwamnatin jihar ta tattara, sun tabbatar da cewa an yi garkuwa da mutum 1,972 a cikin 2020 din.