Kannywood

Rashin Ta’aziyyar Adam a Zango ango Da Naziru Ga Nura Mustapha Waye a Instagram Ya Tada Kura

Rashin Ta'aziyyar Adam a Zango ango Da Naziru Ga Nura Mustapha Waye a Instagram Ya Tada Kura

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta ArewaTimes.

Yanzu Muka samu wani sabon labari da aka bankadi akan mutuwar nura mustapha waye.

Inda aka bayyana cewa adam a zango da kuma naziru sarkin waka basu samu damar zuwa gidan su nura mustapha waye ba.

Wasu sun mayar da hakan laifi inda wasu kuma suke ganin wannan ai ba wani laifi bane.

Domin kuwa ba wata alaka mai kargi a tsaknin wannna bawan allah da ya mutu da kuma wasu daga cikin manyan jaruman kannywood

Adam a zango dai kowa yasan cewa yana kafuna

Inda a ba gare guda kuma naziru sarkin waka kuma bashida lokqci

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta ArewaTimes

Back to top button